Da Kuke Cewa Na Gudu, Idan Na Gudu Zaku Kulamin Da Mahaifina Ne – Murja Tayi Martani Kan Masu Bata Shawara
Murja Ibrahim Kunya tayi martani mai zafi kan masu cewa ta gudu ta bar gari sabo da case din da akayi da ita, inda ta ce idan ta gudu ta bar gari akwai wanda zai kula mata da mahaifinta da ke fama da jinya?
Murja ta yi wannan zazzafan martani ne a sabon shafinta na Tiktok da ta bude mai suna Yagamen1, i da ta ce sam bazata dauki shawarar wadanda ke cewa ta gudu ta bar gani saboda case din da akayi da ita ba.