Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Rayuwa Abar Tsoro, Jiya Dashi Akayi Hira da daddare, Amma An Wayi Gari Babu shi Allah Ya gafarta Masa

 Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Rayuwa Abar Tsoro, Jiya Dashi Akayi Hira da daddare, Amma An Wayi Gari Babu shi Allah Ya gafarta Masa

Allah ya yi wa matashi Khalifa Ahmad Jahun rasuwa. Jya da daddare ma an yi fira da shi, bayan gamawa da misalin karfe 10:30 na dare abokinsa mai suna Umar Shehu ya dauke shi a babur zuwa gida a lokacin ne Marigayin yake sanar da abokin nasa cewa yana jin numfashinsa yana cukowa.

Post a Comment

Previous Post Next Post