Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Wata Budurwa Kenan Me suna Hauwa’u data rasu Ana Saura Yan Kwanaki Kadan Aurenta. » Labara

 Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Wata Budurwa Kenan Me suna Hauwa'u data rasu Ana Saura Yan Kwanaki Kadan Aurenta. » Labarai

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Wata Budurwa Kenan Me suna Hauwa’u data rasu Ana Saura Yan Kwanaki Kadan Aurenta. » Labara

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Wata Budurwa Kenan Me suna Hauwa’u data rasu Ana Saura Yan Kwanaki Kadan Aurenta.

Budurwar mai suna Hauwa’u adam ta kasance yar asalin jihar plateau, ce dake nigeria cikin local government din, Bokkos a cikin babban birnin jihar plateau state din.

Yanzu haka bai wuce saura kwana 10, ba ayi auren na hauwa’u allah yayi mata rasuwa dalilin hatsarin motar daya faru da ita allah yaji kan’ta da rahama allah yasa aljanna makoma tare damu baki daya.

Post a Comment

Previous Post Next Post