Kawatace Takaini Wajen Boka Yake Zinah: Dani Tsawon Kwana Uku Kuma Ba'a Garinmu Ba Cewar Wata Budurwa
Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Idon Mutane Ya Bude Akan Neman Kudi Ta Halak Ko Haram, Yadda Abun Ya Hada Samari Da Yam Mata Harma Da Matan Aure Da Kuma Mazaje Masu Iyali.