Masha’Allah Yayan Jarumi MS Jigirya (Sallau dadin Kowa) Sunyi Saukar Alkur’ani Mai Girma

 


  Masha’Allah Yayan Jarumi MS Jigirya (Sallau dadin Kowa) Sunyi Saukar Alkur’ani Mai Girma


Yayan fitaccen Jarumi a Masana’antar Kannywood kenan Salisu MS jigirya wanda akafi sani da Sallau dadin kowa sun sauke Alkur’ani Mai girma.


Wannan dai Yana daya daga cikin jerin yayan jaruman Kannywood da suka sauke Alkur’ani Mai girma kasancewar akwai wasu da dama irinsu Hadiza Saima, Bashir bala ciroki, Shuaibu Lilisco duk suma Yayan su sun samu damar saukar Alkur’ani Mai girma.

Post a Comment

Previous Post Next Post