Tabbas mutuwar kamal Aboki Anyi babban Rashi a masana'antar kannywood kodan fadakarwar da yakeyi a duniya Baki daya.

  Tabbas mutuwar kamal Aboki Anyi babban Rashi a masana'antar kannywood kodan fadakarwar da yakeyi a duniya Baki daya.

Babu shakka mutuwar Kamal Aboki tayi matukar dagawa mutane da duniya hankali bayan da aka fara yada video na Abu buwanshi mutane daga kasa kasa sun yaba da halinshi.

Post a Comment

Previous Post Next Post