Tirkashi__ Naziru Sarkin Waƙa Yayi Kaca-kaca Da Tinubu A Cikin Sabuwar Wakar Sa Mai Suna Anci Kai,
Sanin Kankune Mawakin Ya Iya Waka Sosai Setazageka Bakasaniba To Yanxuma Gashi A Wakar Ya dirkawa yan APC zagi Wanda Su Kansu Basu San Ya Abin Yakeba gadai Wakan A Saurara Lafiya