Tirkashi Yadda Bidiyon Wata Budurwa Ya Zagaye Duniya Wanda Ta Dauki Namiji A Mazaunanta Tana Tafiya Dashi

 

Wani bidiyon babban abun mamaki yana ta yawo a social midiya na wata budurwa da take da baiwar iya daukar abu mai nauyi da mazaunanta harta dinga yawo dasu ba tare da sun fadi kasa ba.

Wannan budurwa tunda ta manyanta mazaunan ta suma sukayu girma tun daga wannan lokacin ta lura zata iya daukar komai da abunta taje inda take so ta dade tana daukar abubuwa amma babu wanda ya taba nuna wannan baiwar ta ta wa duniya.

Sai rana daya wani Mai bidiyoyin barkwanci ya nema da yana so suyi bidiyo wannan bidiyon shine wanda a cikin dan karat n lokaci ya zagaye duniya kowa yana mamakin yadda wajen yake da taushi sannan babu kashi taya take iya rike abu dashi.

Bare kuma har mutum kamar 

Post a Comment

Previous Post Next Post