Da Nakasa Amman Tana Gudanar Da Komai Na Rayuwarta

 

Bidiyon Budurwa Da Take Da Nakasa Amman Tana Gudanar Da Komai Na Rayuwarta

Jaklin, budurwa ce da take da nakasa ta bangaren ƙafafuwa da kobarewar baya, annan hakan sam bai tauye mata rayuwa ba, tana rayuwane tamkar mara nakasa.

Mahaiyar Jaklin Ta bayyana yadda danginta suka gujeta dalilin ta haifi yarinyar da ke da nakasa. Ta kuma nuna damuwarta matuka kan yadda yan uwan mahaifin yarinyar ke kyamarta.

Post a Comment

Previous Post Next Post