A shekaranjiya ne da misalin hudu na yamma zuwa magariba aka shiga neman ta ba a ganta ba, daga baya aka gano ashe ta rufe kanta ne a mota har rai ya yi halinsa.

Lamarin ya auku ne a Bagadawa dake kusa da Katsina Road a jihar Kano.