Innalilahi wainna ilaihir raji’un Yanzu Yanzu Wannan Mummuna Hatsari Ya faru a karamar hukumar Fufore dake Jihar Adamawa

Innalilahi wainna ilaihir raji’un Yanzu Yanzu Wannan Mummuna Hatsari Ya faru a karamar hukumar Fufore dake Jihar Adamawa

Innalilahi wainna ilaihir raji’un Yanzu Yanzu Wannan Mummuna Hatsari Ya faru a karamar hukumar Fufore dake Jihar Adamawa Cikin Ikon Allah ba Asara Rai ko daya saidai Sun jikata har wata Mata Mai Juna biu kafan ta Ya karye Muna Rokon Allah Ya basu Lafiya.

Post a Comment

Previous Post Next Post