Yoghurt


 Yoghurt:
Abun bukata
👇
Madara
Yoghurt na kanti/Habib Yoghurt koh any Greek Yoghurt mara sugar Zaki ga an rubuta active culture a jiki koh DVC.
Rubber meh Murfi.
Ki tafasa ruwa, seh ki sa madara Kofi biyu ruwa Kofi uku ki dama shi, Idan kin dama seh ki barshi ya huce  Har seh Zaki Iya sa yatsan ki ciki, seh ki dauko wannan Yoghurt din naki na Kanti chokali biyu ki zuba ki jujjuya shi, seh ki tsiyaye a robber meh Murfi  da rariya saboda koh akwai guda guda, seh ki rufe rubber ki nade da bargo  ki ajiye wuri meh dumi for 24hrs Idan lokacin sanyi, 12hrs Idan Ana lokacin zafi.

Post a Comment

Previous Post Next Post