Maganin Ciwon Ulsa Sadidan


 Maganin Ciwon Ulsa Sadidan 


Yan masu Albarka Idan Kana Fama da Matsalar Ciwon Ulsa , Kanemi wadannan abubawan Insha Allahu zata Zama Tasiri, Amma sharadine kayiyaye duk Wani Nau in abincin da me Ulsa bayaci ko sha .


A nemi


Peak ta Ruwa 1 


Kurkur  ( a nemeshi a wajen Yan koli )


Za a Samu Kurkur ½ teaspoon  da Madarar Ruwa Gwangwami 1 , se azuba Garin Kurkur din , ajuya asha , sau 1 arana , har tsawon nakwana 7 Insha Allah Zaa ga Gagarumin canji.


Ai Sharin Dan Allah Yan Uwa

Post a Comment

Previous Post Next Post