Masha’Allah Kalli Yadda Abubakar Bashir Maishadda tare da Matarsa Hassana Sukayi Murnar Cika Shekara daya dayin Aure.
Masha’Allah Kalli Yadda Abubakar Bashir Maishadda tare da Matarsa Hassana Sukayi Murnar Cika Shekara daya dayin Aure.
Fitaccen Producer a Masana’antar Kannywood Abubakar Bashir Maishadda tare da Matarsa Hassana Muhammad Sunyi Murnar Cika Shekara daya dayin Aure.
Sauran Abokanan Sana’arsu sun tayasu murna ta hanyar daura Hotunan su a Shafukan su na sada Zumunta, a Yayin wasu kuma Suka bisu da Addu’a ta Hanayar ajiye masu comment a shafin Nasu Kamar irinsu Jarumi Ali Nuhu, Aisha Tsamiya, Nazir dan hajiya da dai sauran su.