dan Zantuna Na kashe Mutane Sama da Guda Goma Inji Wannan Dan Bindigan
Tirkashi: Rarara Idan ka isa kayi wakar Sarauta sannan ka dena Waka da mata inji Naziru sarkin Waka.
Fitaccen Mawakin Sarautar nan wanda akafi sani da Da Naziru Sarkin Waka, yayiwa Mawakin siyasar nan, Dauda Kahutu Rarara Wankin babban Bargo.
Acikin wani bidiyo wanda yake yawo a shafukan sada zumunta wanda muka ajiye muku a kasa, Zakuji yanda naziru sarkin waka yake kalubalantar Rarara Sannan yana cewa Rarara bai cika mawaki ba.

Naziru sarkin Waka yace idan har Rarara yacika mawaki to idan ya isa idan zaiyi waka yadena saka abu guda 3 acikin Wakokinsa
Sannan Naziru ya bayyana cewa Rarara bashi da idea tashi ta kansa kuma bai iya rubuta waka ba sai dai a bashi idea kuma a rubuta masa waka yabiya
Ku kalli cikakken bidiyon anan domin kh saurari abubuwan da Naziru Sarkin waka yace da kuma irin wankin babban bargon da ya yiwa Rarara.
