Yanda wani Dan Achaba ya Dakko Aljana akan babur bai sani ba sai daga baya
Wani dan Achaba ya bayyana yanda ya dauki wata Aljana akan mashim dinsa domin kai ta Unguwa, sannan a hanya kafin ya, sauke ta a inda zata sauka suka sake Haduwa da wata Aljanara kuma.

Mai Achaban ya bayyana cewa a yayin da yake Tafiya, ya dauki wata mata, domin ya kaita Wani kauye. Mutumin ya, bayyana cewa duk da cewa dai Dare yayi, amma yana sane da inda zaije kuma yana da nutsuwa da karfin gwuiwa a zuciyar sa kafin Lamarim yafaru.
Bidiyon kasa Domin Kallon cikakken Videon.
