Yayin da Gobara Ta Tashi a Wajen Shagalin Bikin Aure, Bidiyon Ya Yadu Lahadi, Afirilu



 Yayin da Gobara Ta Tashi a Wajen Shagalin Bikin Aure, Bidiyon Ya Yadu Lahadi, Afirilu 09, 2023 at 7:57 Yamma daga  Aisha Musa Ba a kare wani bikin aure ta dadi ba a Lagas bayan gobara ta tashi ana tsaka da shagali Mahalarta bikin sun tarwatse don neman mafaka dannan da dama sun tsere yayin da gobarar ta dunga yaduwa a wani bidiyo da ya bayyana Jama'a sun yi cece-kuce kan lamarin yayin da wasu suka daura alhakin abun da ya faru kan wanda ya tsara bikin, wasu kuma sun ce sihiri ne DUBA NAN: Danna “See First” karkashin karkashin "Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na Facebook akai-akai An samu tashin gobara a wajen wani shagalin bikin aure da aka yi a jihar Lagas a ranar Asabar, 8 ga watan Afrilun 2023. Shafin LIB ya rahoto cewa gobarar ta barke ne lokacin da ake jawabin fatan alkhairi ga ma'auratan. Lamarin ya afku ne a Yard 158, wani wajen taro a Oregun, Lagas. Jama’a Sun Shiga Yar Tsere Yayin da Gobara Ta Tashi a Wajen Shagalin Bikin Aure, Bidiyon Ya Yadu Hoto:

Post a Comment

Previous Post Next Post