An Kama Yan Sanda Da Ke Ba Wa Rarara Tsaro, Za Su Gamu Da Fushin Hukum Read more: https://hausa.legit.ng/news/1529443-rundunar-yan-sanda-ta-kama-jamianta-da-ke-ba-wa-rarara-kariya/

 


Rundunar yan sandan Najeriya ta cafke jami'an ta da ke ba wa Dauda Kahutu Rarara, fitaccen mawaki mazaunin Kano kariya bayan fitowar wani bidiyo Mai magana da yawun rundunar yan sandan Najeriya, Muyiwa Adejobi, cikin wata wallafa da ya yi a shafinsa na Facebook ya yi tir da abin da aka ga yan sandan na yi a wani bidiyo An ga yan sandan na biya da Rarara ne har ya shiga mota kuma suka rika harbi sama don kambana shi, amma Rararan ya musanta hakan ya ce suna kokarin korar bata-gari ne 

Post a Comment

Previous Post Next Post