Video yadda Rahama Sadau take kukan na damar abun da Babuta aikata a rayuwarta. burin ta yanzu ta samu mijin aure

 

Video yadda Rahama Sadau take kukan na damar abun da Babuta aikata a rayuwarta. burin ta yanzu ta samu mijin aure 

 


Turkashi fitacciyar jaruma a masana’antar kannywood Rahama Sadau ta maida martani ga masu damuwa da rayiwar ta.

👉🏻KALLI  YADDA ZAKUGA SIRIN WAYAR BUDURWANKU 

Kaman yadda kowa ya sani jarumar Kannywood Rahama Sadau ta kasance mace ta farko a masana’antar wadda tafi kowa ce mace kawo ce-ce ku-ce a harkar Fim din Hausa.



Wanda wannan dalilin ne yasa yasa mutane kullum basu da zance sai nata a kafafen sada zumunta irin su facebook twitter da sauran su.


Wannan dalilin yasa jarumar tafidda wasu kalamai da take cewa “Ku bami in yi rayuwa ta yadda raina ke so tunda ba zaku iya cetona a ranar kiyama ba” Abinda jarumar ta fada haka yake saboda babu mai wuta da Aljanna sai Allah.

👉🏻SIRRIN WAYAR HANNU 

Kuma Ubangiji mai yawan gafara ne ga bayinsa, sannan ba’a yankewa mutum hukunci matukar yana a raye kuma ba’a shuga tsakanin bawa da Ubangiji

Post a Comment

Previous Post Next Post