Yanzu Yanzu Azima gidan Badamasi tasah tsinuwar Allah daga gurin masoyan ta LABARAIBLOG

 

Yanzu Yanzu Azima gidan Badamasi tasah tsinuwar Allah daga gurin masoyan ta LABARAIBLOG



Fitacciyar jaruma masanatar Kannywood Hauwa Abubakar Ayawa wadda akafi sani da Azima Gidan Badamasi tasha tsinuwar Allah daga wajen masoyanta bayan tasaki wasu hotuna.

👉🏻 SABON SIRRINANDROID 

Azima ta dora wasu hotuna da akwanan baya ta taba saka irin hotunan Wanda ke bayyana nonuwan ta.


A kwanan baya jarumar ta wallafa amma da taji masoyan ta sun mata magana bai kamata tana saka rin wannan hotunan ba sai ta nuna kuskure ne bazata sake ba

👉🏻 KALLI SIRRIN FASAHAR ZAMANI 

Sai gashi kwatsam jarumar ta sake bayyana hotuna wanda suka fi na baya rashin tabiya wanda hakan yasa masiyanta sukai mata Allah wadai da kuma yi mata addu’a shirya


Post a Comment

Previous Post Next Post