Kotu ta tisa keyar Sheik Idris Dutsen Tanshi, zuwa gidan gyaran hali

  

Kotu ta tisa keyar Sheik Idris Dutsen Tanshi, zuwa gidan gyaran hali - 



Fitaccen Malamin addinin musulunci kuma babban limamin Masallacin juma'a na Dutsen Tanshi dake jihar Bauchi, Sheikh Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi, ya samu gurbi a gidan ajiya da gyaran hali, bisa zargin anfani da kalaman tunzura al'umma. 

Post a Comment

Previous Post Next Post