Amal Umar Ta Nemi Kotu Ta Hana Yan Sanda Kamata, Kan Zargin Damfarar Miliyan 40

Amal Umar Ta Nemi Kotu Ta Hana Yan Sanda Kamata, Kan Zargin Damfarar Miliyan 40

Kotu ta ci gaba da sauraron karar da Jaruma Amal Umar ta shigar, inda ta ke neman yan sanda su dakatar da binciken da suke mata kan zargin damfarar wani dan kasuwa Miliyan 40.

Ku cigaba da kasancewa da mu a koda yaushe domin samun zafafan labarai da babu Kamarsu a koda yaushe.

Ga karin bayani.

Post a Comment

Previous Post Next Post