AMFANIN FUREN AYABA GA LAFIYAR DAN ADAM:


 AMFANIN FUREN AYABA GA LAFIYAR DAN ADAM:


FUREN AYABA :


1-HAWAN JINI :


Asami Furen Ayaba da Ganyen Ayaba Adafa su su dahu Sosai A Sha Qaramin Kofi 20cl da safe bayan An Karya a dau lokaci ana Sha  Za'a Rabu da Hawan Jini da Yardar Allah Komai Hawan Shi Komai Dadewar Shi.


2-CIWON SUGA :


A Sami Furen Ayaba da Danyar Ayaba Guda daya dafa a na Karyawa da Rabin Babban Kofi 30cl Kafin Aci Komai Ayi Sati 8 ana Sha Za'a Rabu da Ciwon Suga Gaba daya da yardar Allah.


3-TSAKUWAR QODA:


Adafa Furen Ayaba Asha Babban Kofi Safe da yamma  Za'a Fitsarar da Tsakuwar QODA


4-CIWON SIKILA:


Shan Dafaffen Furen Ayaba Akai Akai Gamai Ciwon Sikila Nasa ya Rabu da Ciwon Gaba daya.


5-H.I.V. CIWO MAI KARYA GARKUWAR JIKI:


Mai dauke da Ciwon Sida (Qanjamau) Idan Yana Shan Dafaffen Furen Ayaba Akai Akai

Garkuwar jikin shi Bazata Karye ba, Amma baya Maganin Warkewa daga Cutar.


6-HAKI:


Mai Fama da Matsalar Haki Ya dafa Furen Ayaba da Yan Qananan 'Ya'yan Ayaba da ba suyi Qwari ba, Asha Sau 3 Kwana 3

Za'a Sami Lafiya da Yardar Allahu


7-SHAQUWA:


Adafa Furen Ayaba da Garin Tafarnuwa Cokali Daya, Asha Sau Daya babab Kofi Kwana 7 Za'a Warke da Yardar Allah.


A turawa yan uwa domin su amfana 


JOIN US TELEGRAM GROUP: 🏷


Zamantakewar aure ga ma'aurata

https://t.me/sirrinrikemij

Post a Comment

Previous Post Next Post