π’πˆπ…π…πŽπ…πˆπ πŒπ€π‚π„ πŒπ€πˆ π€π‰πˆ

 π’πˆπ…π…πŽπ…πˆπ πŒπ€π‚π„ πŒπ€πˆ π€π‰πˆ πŸ‘‡



__Itace macen da tasan darajar kanta da kuma addinita ta hanyar gujema duk abinda zai taba mutum cinta...


__Itace macen da bata shiga abinda babu ruwanta domin gudun kar arainata..


__ Itace a koda yaushe take suturta jikinta domin tana matukar kishin kanta...


__Itace wadda bata tara samari ko kuma kawaye barkatai sbd gujema kana nan magan ganu  ko kuma a wulakanta ta....


__Itace macen da bata daukan raini don ba ta raina kowa itama bataso a rainata...…


__Itace waddda bakajin hayaniyar ta a inda ake yawaita surutu don tafi kowa kishin muryanta ....


__itace wadda bata saka hotunanta a social media sbd tana matukar tsoron abinda saisa aga surarta


___Itace mace mai girmama duk wadda ya girma ma mata don tasan darajar su koda akwae wa'inda basa sonta...


__Itace komin sanda takema namiji bata bari har yaga fuskar da zaiyi wasa da sasan jikinta....


__Mace mai aji kana iya samun soyayyarta  ammah ba cikin sauki bane zata iya bari ka  shawo kanta....


__Mace mai aji takam koma mara aji a lokacin da take matukar sonka hakan nafaruwane sbd tunaninta kaine zaka aureta...


__Itace mace mai qualityn da kowani namiji yake mafarkin ganin ya aureta...


__Banbancin ne tsakanin jan aji da kuma girman kai da mace keyi ammah saika sa hankali  gami da tsaida tunnaninka waje daya sanan ka nazarta....


___Yar uwa ki kasance mace mai aji koda kuwa mutane xasuyi ta sukarki da bakaken magan ganu akanki hakan shawarace kyauta...

Post a Comment

Previous Post Next Post