Mutum 10 sun Mutu sakamakon mummunar haɗarin Mota a jihar Kebbi.

 Mutum 10 sun Mutu sakamakon mummunar haɗarin Mota a jihar Kebbi.

An Samu mummunan Hadarin mota tsakanin kwanar tunga zuwa Kalgo indai akai sanadiyar rayuka da dama Mafiyawan su suntaso daga Garin maidahini dake karamar hukumar Bunza jihar Kebbi.

Daga Alkasim Dan-malam Bawada 

Wakilin ALFIJIR HAUSA

Post a Comment

Previous Post Next Post