Allahu Akbar an gudanar da Jana’izar Aisha Maina Wacce Ta Rasu Bayan Awanni Shida Da Yin Posting A Shafukan Ta Na Sada Zumunta » Labarai

 Allahu Akbar an gudanar da Jana'izar Aisha Maina Wacce Ta Rasu Bayan Awanni Shida Da Yin Posting A Shafukan Ta Na Sada Zumunta » Labarai

Allahu Akbar an gudanar da Jana’izar Aisha Maina Wacce Ta Rasu Bayan Awanni Shida Da Yin Posting A Shafukan Ta Na Sada Zumunta » Labarai

An gudanar da Sallar Jana’izar ne a birnin jihar Sokoto inda ɗaruruwan mutane suka halarta kamar yadda addinin musulunci ya koyar.

Kafin rasuwar Aisha Maina tana rike da mukamin mai baiwa Gwamna jihar Sokoto shawara.

Post a Comment

Previous Post Next Post