Maryam Yahaya ta gama shiga bakin duniya,saboda rawar datayi a gidan galar Dubai » Labarai

 Maryam Yahaya ta gama shiga bakin duniya,saboda rawar datayi a gidan galar Dubai » Labarai

Maryam Yahaya ta gama shiga bakin duniya,saboda rawar datayi a gidan galar Dubai » Labarai

Fitacciyar jarumar Kannywood Maryam Yahaya ta shiga bakin duniya sakamakon rawar tazubar datayi a kasar Dubai (UAE)

Sai dai ganin hakan keda wuya masoyan ta sukayi mata ca musamman ma a shafin ta na TikTok da kuma tashoshin YouTube.

Sanin kowa ne Maryam Yahaya tana daya daga cikin manyan jaruman Kannywood wadanda ake ji dasu a wannan lokacin duba da irin yayin ta da ake yi da kuma tasirin da take dashi a cikin masana’antar ta Kannywood.

Sai dai abunda tayi yayi matukar jawo kace nace sosai wajen masoyan ta harma da “yan uwa Abokan Arziki.

Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa:

Post a Comment

Previous Post Next Post