Wani PASTO da ya ce Allah ne ya aiko shi daga ƙasar GAMBIA yazo yayi wa'azi a birnin IBADAN ya tsere da wayoyi iPhones da Android guda 52 da miliyoyin kuɗaɗe na magoya bayansa bayan kwashe tsawon kwanaki uku ana Ibadar dare (Night Crusade)..

Paston wanda ya ce Allah ne ya turoshi daga ƙasar GAMBIA yazo birnin na Ibadan don gudanar da wannan ibada ta musamman ya karɓe wayoyin mabiyansa, ya ajiye da nufin in an kammala Ibadar ta kwanaki uku kowa zai karɓi kuɗinsa da wayoyinsa.

Kamfanin dillancin labarai na ƙasa (NAN), ya ruwaito cewa bayan da duniyoyin mutanen ya shiga hannun Paston sai kawai ya tsillibe ya gudu abinsa

Post a Comment

Previous Post Next Post