Soyayya Ruwan Zuma: Bidiyon Wadannan Ma'auratan Ya Bawa Duniya Mamaki

 

Soyayya Ruwan Zuma: Bidiyon Wadannan Ma'auratan Ya Bawa Duniya Mamaki

 Cikin wani labari na soyayya mai cike da ban kaye da nishadi, ma'auratan blyu suna cikin nishadi da annuwa duk da nakasar da mijin wannan matar ke da ita.


Matar tasa ta bayyana cewa soyayya ce tayi tasiri kwarai a rayuwarta, domin kuwa ita taji ta gani ta amince da auren wannan bayan Allah da yake da nakasa ta rashin kafafu.

"Sai da mutane suka gargadeni kan kada na sake na aureshi a hakan nan yadda yake, anman na ce samm naji na gani" cewar matar mutumin da yake da nakasa. Soyayya kenan.


Domin kallon cikakkiyar tattaunawar da tashar Afrimax English tayi da wadannan


ma'aurata CLICK HERE T

Post a Comment

Previous Post Next Post