SUBHANALLAHI A daren yau ne gobara ta kama kasuwar waya ta Bebeji plaza dake Gusau a jihar Zamfara

 



SUBHANALLAHI


A daren yau ne gobara ta kama kasuwar waya ta Bebeji plaza dake Gusau a jihar Zamfara 


Allah ya mayar da alkairi 


Daga Kamal A. Rufa’i Rawaiya

Post a Comment

Previous Post Next Post