innalillahi Bidiyon Matar Dake Cin Amanar mijin Ta Ya Girgiza Jama’a

 

innalillahi Bidiyon Matar Dake Cin Amanar mijin Ta Ya Girgiza Jama’a. 

innalillahi Wainna ilaihirrajiun Wani Faifai Sauti da ya bayyana yadda wata take chin amanar mijin ta wanda take waya da wani ba mijin ta ba.

hakika wannan faifan sauti ya girgiza mutane duba da yadda suke waya suna nuna abubuwan da suke yi sun saba da haduwa a wani gurin suna chin amanar mijin nata.

innalillahi Bidiyon Matar Dake Cin Amanar mijin Ta Ya Girgiza Jama’a.

babu shakka duk wani namiji da yaji wannan lamari dole ze yi jimami da kuma kishi da jin chewa Ida da shine matar sa take wannan mummunan al’amari yaya ze ji.

kai tsaye ga dai Bidiyon nan ku ji abin da ke faruwa.

👇👇👇👇👇
innalillahi Yaje Kwartanchi Gidan Matsafi Ya koma me kafar Saniya Kalli Bidiyon.

innalillahi Wainna ilaihirrajiun Rayuwa kenan wani matashi yaje Kwanrtanchi gidan wani matsafi ya koma me kafar saniya.

a wani bidiyo da aka wallafa a shafon youtube wannan matashi ya Jijjiga ilahirin al’umar unguwar saboda yadda kafafun sa suka koma kafafu irin na saniya kamar yadda zaku gani a wannan bidiyo.

kai tsaye ga dai wannan bidiyo ku kalla don tabbatarwa.

Post a Comment

Previous Post Next Post