innalillahi Kannywood Tayi Babban Rashi Mutuwa Jarumi Bawo

 

innalillahi Kannywood Tayi Babban Rashi Mutuwa Jarumi Bawo.

Innalillah Wainna ilaihirrajiun Yanzu Yanzun nan Allah Yayiwa Jarumin Barkwanci Sa’adu Ado Wanda Akafi Sani da (Bawo) rasuwa

Bawo dai yana daya daga cikin Manyan Jaruman Barkwanci wanda suke gudanar da harkokinsu na wasan barkwanci tare da marigayi rabilu musa ibro.

Kannywood



Ya kwashe shekaru da dama yana wannan Harkar wanda kusan suna cikin zubin farko farko da marigayi rabilu musa ibro ya fara dasu, Film dinsu na karshe da marigayin shine fim din karangiya wanda akayishi a babban Birnin tarayya abuja tare da wasu Fitattun Jaruman kudancin Nigeria.

Kamar Dai yadda aka sani a yanzu harkar Finafinan barkwanci taja baya matuka, Kasancewar yawancin jarumanta sun kwanta dama wanda a karshe kuma Jigon nata watau marigayi Rabilu Musa ibro Shima ya cimma sa’

ALBISHIR GAMASU LIZIMTAR KARATUN ALQUR ANI👇👇👇*

1. Kyakkyawan Hadisi Daga Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam)ya ce: ‘Idan mutum ya mutu danginsa suka shagaltu da jana’izar sa,wani kyakkyawan mutum zai tsaya a kansa a Lokacin da ake rufe jikin mamaci, wannan mutumin yakan shiga tsakanin mayafin da kirjin mamacin. Lokacin da aka gama binne sa, mutane suka dawo gida, mala’iku 2, Munkar da Nakeer (Mala’iku biyu na musamman masu tambayar kabari), zasu zo cikin kabarin sa suna kokarin raba wannan kyakkyawan mutumin da mutumin da ya mutu, don su sami damar yi wa mamacin tambayoyi a game da imaninsa. Amma kyakkyawan mutumin nan zai ce, ‘Abokina ne shi. Ba zan barshi shi kadai ba. Idan an nada ku don yin tambayoyi, kuyi aikinku. Ba zan iya barin shi ba sai na shigar da shi Aljannah ‘. Bayan haka sai ya juya ga abokinsa (mamacin nan) ya ce, ‘Ni ne Alkur’ani, wanda ka saba karantawa, wani lokacin da babbar murya wani lokaci kuma da karamar murya. Karka damu. Bayan Munkar da Naker sun game maka tambayoyi, ba za ka sami baÆ™in ciki ba. ‘

Lokacin da Munkar da Nakir suka Æ™are tambayoyin su ga wannan mamacin, sai kyakkyawan mutumin nan ya shirya masa daga Al-Mala’ul A’laa, shimfiÉ—ar siliki cike da miski.

2. Annabi (SAW) ya ce: ‘A ranar sakamako, a gaban Allah babu wani Mai Ceto da zai sami matsayi sama da Alkur’ani, ba Annabi ko Mala’ika.’

3. Don Allah a tura wannan ‘Hadisin’ zuwa ga Yan uwa muslmai …. saboda Annabi (SAW) ya ce: ‘Ka bada ilimi daga wurina ko da aya daya ce’. Allah Ya bamu iko.Ameen

4. Muna addu’ar wannan sakon da muka kawo zai isa zuwa ga musulmai akalla miliyan biyar a duk fadin duniya cikin kwanaki bakwai (7) masu zuwa, Insha-Allah. Da fatan za a tura wannan sakon a YAU ga abokai da dangi dan samun lada mai yawa daga Allah (SWT).

* Idan ka dauki Al-Qur’ani, Shaidan yakan kamu da ciwon kai.

* Idan KA bude shi, sai ya fadi.

* Idan KA karanta shi, sai ya suma.

* Kuyi ƙoƙarin yin share don a amfana

Post a Comment

Previous Post Next Post