Kubarni Nayi Rayuwata Yadda Nakeso Tunda ba zaku Iya Cetona a Ranar kiyamaba Cewar Rahma Sadau
Tirkashi 🙆 Gaskiya Anfusata Rahma Sadau Hakan Yasa Tafadi Zazzafa Kalaman da Baidace ba, Amma Cewar Abarki kiyi Rayuwa yadda kikeso ae ba Koyarwa Musulunci bane,
Dole sai Anayi ana Wa'azin, Saboda Tunawa da Allah, dakuma kokarin Rage wasu abubuwan na Batanci
Ga Video Kaitsaye 👇 Anan 👇