Zaɓen Najeriya 2023 - 'Kun bari an sace ni, kuma yanzu kuna so na zaɓe ku'

 

Zaɓen Najeriya 2023 - 'Kun bari an sace ni, kuma yanzu kuna so na zaɓe ku'

  • Nduka Orjinmo
  • BBC News, Bakiyawwa, Katsina state
Aisha Mama da ke hagu, sai da ta bar gida saboda harin da aka kai wa ƙauyensu

ASALIN HOTON,NDUKA ORJINMO/BBC

Bayanan hoto,

Aisha Mama da ke hagu, sai da ta bar gida saboda harin da aka kai wa ƙauyensu

Matsalar sace-sacen mutane domin neman kuɗin fansar ta fi ƙamari ne musamman a yankin arewa maso yammacin Najeriya inda dubban mutane suka tsere wa muhallansu.

Rashin tsaron na nufin yankuna da dama, wanda suke da yawan masu rijistar zaɓe, ba za su yi zaɓe ba a ranar 25 ga watan Fabirairun da za a gudanar da zaɓe mai zuwa.

Wani dogon titi mara shinge wanda ya ƙare da wasu bishiyoyi, shi ne hanya guda ta kai wa ga ƙauyen Bakiyawwa da ke jihar Katsina a arewacin Najeriya

Ƙauyen da babu kowa sai manoma, ba wuri ba ne da za ka yi tunanin cewa masu neaman kuɗin fansa za su je domin ɗaukar

Post a Comment

Previous Post Next Post