DAMBUN NONO


 

DAMBUN NONO 


Yoghot 

Gero

Ayaba


Dafarko zaki sirfa geronki aturmi idan kinada lokaci idan babu kikai inji abarza amman idan ankwankwatsa da hannu yafi kyau da gardi to seki bakace ki fidda kyau da datti da dusa saiki wanke ki tafasa awuta yayi taushi seki sauke ki zuba yogot amman ki lura se lokacin da zaki sha zaki zuba ayabar sekisa sugar kisha.


Post a Comment

Previous Post Next Post