Ga Wasu Abubuwan Da Zasu Iya Faruwa Dake A Lokacinda Kika Rasa Budurcinki

 


*Ga Wasu Abubuwan Da Zasu Iya Faruwa Dake A Lokacinda Kika Rasa Budurcinki* 

 



*Dr bin nagoma kimun magana private idan kinason lecture koyon zamantakewar aure da Kuma style na kwanciya 07038940349*








Surutai da maganganu daban daban ake tsorata mata dasu a lokacin da basu yi aure ba.

Hakan yasa mata da dama suke tsorata a daren farkon kwanciyar aure da mazajensu. Ga wasu abubuwan da zasu iya faruwa dake bayan kin rasa budurcinki kamar yadda likitoci suka gano.

 

1:Zafi:. mafi yawan mata sukan ji zafi a daren farkon Jima'i ne saboda yadda akasarin mazan ke saduwa dasu ba tare da Yi musu wasannin da zai sa su jike ba. Mace gabanta a bushe sai kawai mijinta yace zai cusa gabansa a ciki dole ne ta ji ciwo da kuma zafi. Amma gaban da aka motsawa mace sha'awar ta har ta soma bulbulo ruwa zafin bazai yi kamar na bushenshen gaban mace ba. Ko kuma wacce aka yi amfani da mai kamin shiganta.

Hakan nan kauda wannan tantanin idan akwaishi shi ma yakan sa mace taji zafi. Wannan tantanin dake kofar gaban mace shine yake alamta cewa Babu namijin daya taba shiganta. Duk kuwa da abun zai iya yakewa ba tare da mace ta sadu danamiji ba saboda wasu dalilai.

Saboda yadda gaban mace yake a matsai, nan ma na iya sa taji zafi a lokacin saduwa da ita a daren farko, sai dai da zaran anyi sau daya zuwa biyu shikenan gabanta zai yi daidatu da azzakarin mijinta yadda zai daina mata zafi. Amma da zata sadu da wani namijin daya fi mijinta girman azzakari dole zata ji zafi koda kuwa ta saba yi.

2: Dayewar Gaba: Macen da aka gauda mata budurcinta gabanta yana iya dayewa. Hakan kuwa yana faruwa ne saboda yadda gaban nata bai saba da gugan azzakari ba. Yana da taushi saosai. Amma bayan wannan dayewar zai dawo ya watshe ya dawo daidai kamar bai taba yin hakan ba.

3:Kaikaiyi: Wasu matan gabansu zai soma musu kaikayi bayan an kawar musu da budurcinsu. 

Wannan kaikayin kuma yana samuwa ne wani lokacin saboda irin man da akayi amfani da shi wajen jika mata gabanta. Ko kuma kwaroron roba idan dashi suka yi amfani. Hakan nan idan ta saka matsaintsain pant kamin a sadu da ita yadda iska bai shigan gabanta tana iya jin kaikayi.

Wadannan sukan iya sa mace gabanta ya dawo yana mata kaikayi bayan da aka yagata a leda. 

4: Gabanki Zai Karu: Kamar yadda mukayi bayani a baya, dole ne gaban mace ya kara fadi bayan da aka sadu da ita. Wannan fadin kuma zai daidaita ne da gaban mijinta.

5: Cutar Fitsari: Tabbas wasu matan suna kamuwa ne da cutar yoyon fitsari bayan da aka kawar musu da budurcinsu a daren farko. 

Hakan na faruwa ne saboda yadda wasu mazan suke sarrafa mace a daren farko suna sukuwa akanta tamkar suna kan doki. Su zage karfinsu, su shegeta da karfi har sai sunyiwa mafitsaranta illa.

 

Wadannan sune abubuwan da zasu iya faruwa ga mace a lokacin da aka sadu da ita a daren farko.

Maza da matan ma yana da kyau a lura a kuma kula.











*Dr bin nagoma kimun magana private idan kinason lecture koyon zamantakewar aure da Kuma style na kwanciya 07038940349*

Post a Comment

Previous Post Next Post