Gaskiyar Maganar Auren Ado Gwanja Da Momee Gombe

 

  • Home
  • Kannywood
  • Gaskiyar Maganar Auren Ado Gwanja Da Momee Gombe

     0
    20230224 070408

    A jiya ne talata muke samun wasu hotuna masu kama dana aure na babban mawaki Ado Gwanja tare da babbar jarumar kannywood Momee Gombe sun karade shafukan sada zumunta.

    Tambayar da kowa yake ita ce shin da gaske aure zasu yi? Har yanzu bamu samu amsar wannan tambayar ba. Bayan mun gudanar da bincike mun gano mawaki Ado Gwanja shine ya daura su a shafinsa na (Instagram).

    Ado Gwanja ya rubuta lokaci da turanci a tare da hotunan da ya daura ba kamar yadda zamu nuna maku anan kasa.

    Idan ku ka kalli wannan hoto zaku ga Momee Gombe tayi masa martani da “yayana” wanda hakan zai iya zama hujja da za’a iya cewa ba aure zasu yi ba. Amma zamu jira muji daga bakin su.

    Wannan sune hotunan guda biyu:

    1662523657636

    Post a Comment

    Previous Post Next Post