Innalillahi Abinda Jaruma Hadiza Gabon Tayi Cikin Wannan Bidiyo Ya Jawo Mata Abun Magana Saboda Rumgumar Wannan Saurayin

 

Innalillahi Abinda Jaruma Hadiza Gabon Tayi Cikin Wannan Bidiyo Ya Jawo Mata Abun Magana Saboda Rumgumar Wannan Saurayin

 0
kmc 20221202 220622

Fitacciyar jarumar Kannywood ta walla fa a shafin ta na Tiktok na yadda ta tari dan uwan ta daya zo tun daga kasar waje wajen ta ziyara, bisa dukkanin alamu dan uwan ta ne wanda yake binta ko kuma yayan ta kamar yadda majiyoyi da dama suka bayyana.

Daga karshe bayan sun rabu ya koma kasar da yake a zaune, jarumar tayi matukar kewar shi matuka gaya.

A cikin fefen bidiyon data wallafa an gano inda jarumar shabagen shauki ta rungume Dan uwan nata hade da nuna kauna,haka kuma an hango inda yake yi mata tausa,abun yayi matukar kayatar da masoyan jarumar.

Haka dai mutane da dama suka dinga tayata kewar dan uwan nata.

Ga dai bidiyon data wallafa,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode.

Post a Comment

Previous Post Next Post