Ango

 Ango Da Amaryarsa Suka Ta Da Kura a Soshiyal Midiya Laraba, Maris 15, 2023 at 7:04 Safiya daga  Aisha Musa Jama'a sun yi cece-kuce bayan cin karo da bidiyon wani mutum mai shekaru da ya yi wuff da wata kyakkyawar budurwa An dai gano angon wanda ya cika da farin ciki yana yane lullubin da aka yi wa amaryar tasa wanda ke nuna ana budar kai ne Sai dai mutane da dama suna ganin sam wannan hadin bai yi duba ga tazakarar shekaru da ke tsakaninsu DUBA NAN: Danna “See First” karkashin karkashin "Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na Facebook akai-akai Jama'a a soshiyal midiya sun tofa albarkacin bakunansu bayan cin karo da hoto da bidiyon wasu ma'aurata sabbin aure. Angon wanda shekaru suka dan fara ja masa ya yi wuff da wata tsaleliyar budurwa danya shakaf. Read m



Tazarar shekaru da ke tsakanin sabbin ma'auratan shine abun da ya fi jan hankalin jama'a zuwa wurinsu inda sam wannan al'amari bai yi wa wasu dadi ba. Yadda Hoto Da Bidiyon Wani Ango Da Amaryarsa Suka Ta Da Kura a Soshiyal Midiya Hoto: hausaa_fulan Read more: https://hausa.legit.ng/news/1525205-yadda-hoto-da-bidiyon-wani-ango-da-amaryarsa-suka-ta-da-kura-a-soshiyal-midiya/

Tazarar shekaru da ke tsakanin sabbin ma'auratan shine abun da ya fi jan hankalin jama'a zuwa wurinsu inda sam wannan al'amari bai yi wa wasu dadi ba. Read more: https://hausa.legit.ng/news/1525205-yadda-hoto-da-bidiyon-wani-ango-da-amaryarsa-suka-ta-da-kura-a-soshiyal-midiya/

Post a Comment

Previous Post Next Post