Bidiyo | kalli mutumin da yafi kowa tsufa a duniya da aka samu a kasar china

 

Bidiyo | kalli mutumin da yafi kowa tsufa a duniya da aka samu a kasar china0 

Yawanci yan Adam na wannan lokaci mutuwa suke sakanin shekaru 60 zuwa saba’in da haifuwa kamar yadda Manzon Allah (S.A.W) yace.

Amma duk da haka akan iya samun wasu mutane da suke zarce sama da shekaru 100 a raye. A irin haka ne aka gano wani mutum da ake hasashen yafi kowa tsufa a duniya da yake kasar china

.


Post a Comment

Previous Post Next Post