YADDA AKE COCONUT KISSES


 YADDA AKE COCONUT KISSES


Kayan hadi:

Kwakwa 2

Kwai 4

Sikari kofi 1

Gishiri kadan 


Yadda ake yi:

A fasa kwai a cire dorawan (kwanduwa) a zuba gishiri a farin kwan a kada sosai, a zuba sikari a ci gaba da kadawa har se ya narke. A gurza kwakwa a zuba a ciki.


A rika zubawa da cokalin shan shayi wato teaspoon akan farantin gashi a gasa a obin kamar minti ashirin.

Post a Comment

Previous Post Next Post