Hira Ta Karshe Da Akayi Da Kamal Aboki Innalilahi wainna ilaihir raji’un

 

Hira Ta Karshe Da Akayi Da Kamal Aboki Innalilahi wainna ilaihir raji’un

Hira Ta Karshe Da Akayi Da Kamal Aboki Innalilahi wainna ilaihir raji'un

Allah SarKi! Hira Ta Kamilu Ilyasu Usman! Wanda Akafi Sani Da. Kamal Aboki, Yadda Ya Bada Labarin Rayuwarsa Da Yanda Akayi Ya Sami Suna Aboki, Da Kuma Yadda Akayi Ya Fara HarKar Barkwanci.

Jaridar KannyWood, Sune Suyi Hira Da Marigayin, Sai Dai Wannan Ba Ita Bace Hira Ta Karshe Da Ayi Da Marigayin. Marigayin Kafin Rasuwarsa, Ranar 10 Ga January 2023, Marigayin Ya Wallafa Wasu Hotuna Wanda Suyi A Arewa24, Lokacin Da Alamu Sun Kai Ziyara Ne Ko Sunyi Hira Da Tashar

Post a Comment

Previous Post Next Post