Innalilahi Kaka Da Jikanta Aka Kama Suna lalata (zina)

 

rending

Innalilahi Kaka Da Jikanta Aka Kama Suna lalata (zina)

Innalilahi Kaka Da Jikanta Aka Kama Suna lalata (zina)

Wata tsohuwa mai shekaru 76 da haihuwa da muka boye sunanta. An kamata da Jikanta mai shekaru 22 da haihuwa suna aikata Masha’a.

Mai tsurkuntamana labarin wanda akan idanuwansa abun ya faru yace,

” Ya kamata dukkaninsu suje dubiya ne na wata mara lafiya ‘yar kanwar wacce aka kaman. Amma sai tace bata jin dadin jikinta, shima Jikan nata yace akwai aiyukan makaranta da yake so ya kammala. Hakan yasa aka fice aka barsu a gidan su biyu inji mai tsurkun tamana.

Ya ci gaba da cewa, na zo zan wuce na shiga gida nane sai kawai naji kamar mutane a cikin shagon gidan su, dana kasa kunne da kyau sai naji ana kukan dadi, wannan yasa nayi zaton wasu yara ne marasa tarbiya suke iskanci a ciki. Amma dana taka kofar shagon sai naga abunda ya bani mamaki dani da sauran makota dana musu magana suka fito. Tsirara muka samesu turmi da tabarya“. A cewar sa..

Sai dai a kokarinta na kare jikan nata, dattijuwan tace ba abunda mutane ke nufi bane. Jikan nata na mata aski ne amma ba zina suke ba.

Post a Comment

Previous Post Next Post