Masha’Allah Kalli Yadda Ummi Rahab take Yiwa Mijinta Addu’a a Saudiyya » Labarai

 Masha'Allah Kalli Yadda Ummi Rahab take Yiwa Mijinta Addu'a a Saudiyya » Labarai

Masha’Allah Kalli Yadda Ummi Rahab take Yiwa Mijinta Addu’a a Saudiyya » Labarai

Home

Masha’Allah Kalli Yadda Ummi Rahab take Yiwa Mijinta Addu’a a Saudiyya

An hango Fuskar Tsohuwar Jarumar Kannywood Ummi Rahab a kasar Saudiyya a yayinda take Yiwa Mijinta Watau Lilin baba Addu’a.

Masoya sunyi farin cikin ganin jarumar a yanayi na nishadi da Kwanciyar Hankali Duba da yadda mijin mata yake matukar Kula da ita. 

Post a Comment

Previous Post Next Post