GANYEN MAGARYA

 


GANYEN MAGARYA:


ana so mace ta dinga yin tsarki da ganyen magarya idan da so Samu ne ya zama shine permanent ruwan tsarkin ki shi ma ba karamin gyara ( farji ) yake yi ba.


AL'MISKI:


ana so mace ta sami miski ki rinka sa kadan a ( farji ) dinki.*

*Ko da kin wanke pants dinki wannan kamshi yana jikinki.


 RAGE TUMBI:


garin hulba.

ganyen na'a na'a.

kanunfari.

zuma farin kwalli.


lemon man na'a na'a a hada a tafasa sai a saka farin kwallin idan yayi kamar5mnts sai acire asanya zuma asha idan rage kiba ne sai asanya lemon tsami.


Post a Comment

Previous Post Next Post