SHAWARA GA MATA KYAUTA


 SHAWARA GA MATA KYAUTA

Domin shiga group din mu danna 👇👇





Ƴan matan yanzu abin tausayi ne, sai namiji ya je wajen Æ´ar shekara 17–20 sai ka ji ta ce ita karatu za ta yi, idan ya je wajen Æ´ar shekara 20–25 ita kuma ta fara hankali amma sai mai kuÉ—i take so.


Idan ta kai shekara 25–30 to a lokacin ta koyi darasi, auren take so koma wanne irin namiji ne, sai ka ga ta fara Azumin Litinin da Alhamis, da Ƙiyamul Laili da bayar da sadaka tana Malam a saka ni cikin addu'a Allah ya ba ni miji koda talaka ne, sai ka ga ta koma sauraron wa'azin Sheikh Kabiru Gombe na zamantakewar aure.


Ƴar uwata idan namiji ya ce yana sonki ki tsaya ki yi dogon tunani kada ki biyewa son abin duniya, shawara ce kyauta.


Daga Idon Mikiya


Post a Comment

Previous Post Next Post