Yadda Wata Budurwa Ta Rungume Jarumin Kannywood Abale Ya Jawo Cece-kuce

Labaran Duniya

Yadda Wata Budurwa Ta Rungume Jarumin Kannywood Abale Ya Jawo Cece-kuce.

Daya daga cikin jaruman kannywood Daddy Hikima Wanda akafi sani da Abale acikin Shirin fim din ADUNIYA acikin wani gajeran bidiyo inda akaga jarumin suna rawa shida wata budurwa agidan Gala Wanda hakan yabawa mutane mamaki.

Wannan rawar dai tabar baya da Kura domin acikin bidiyon rawar anga inda Budurwar tasaka hannunta ajikin Abale tana shafashi tana wasu kalaman Soyayya masu ratsa zuciya agaban yan kallo.

Post a Comment

Previous Post Next Post