ya yi yunƙurin kashe kan sa sanadiyar soyayya a ƙaramar hukumar Potiskum da ke jihar Yob

 

ya yi yunƙurin kashe kan sa sanadiyar soyayya a ƙaramar hukumar Potiskum da ke jihar Yobe

ya yi yunƙurin kashe kan sa sanadiyar soyayya a ƙaramar hukumar Potiskum da ke jihar Yobe.

Wani matashi ya kusa mutuwa bayan samun labarin auren tsaleliyar budurwarsa lamarin ya faru ne bayan samun labarai da yayi kan aurar da budurwar da su ke soyayya, nan take ya afka ƙarƙashin babbar mota ƙirar tirela tana cikin tafiya, inda babbar motar ta murƙushe hannayen sa.

Daga bisani jami’an ƴan sanda sun samu kawo ɗaukin gaggawa ga al’amarin, inda suka ɗauke shi zuwa Asibiti gadan-gadan. Lamarin ya auku ne a unguwar Taxaco dake cikin ƙaramar hukumar Potiskum ɗin.kamar yadda Malam Muhammad bashir mato ya bayyanawa Jaridar ATP Hausa a safiyar Yau.

Post a Comment

Previous Post Next Post