MAGANIN DATTIN CIKI DA INFECTION A SAUKAKE


 MAGANIN DATTIN CIKI DA INFECTION A SAUKAKE:


Assalamu alaikum warahmatullah


🧄 dattin Mara:

🧄 dasqararren maniyyi:

🧄 dattin ciki:

🧄 inzali.

🧄 KANKAMACEWAR AZZAKARI NAMIJI.

🧄 kaikayin gaba.


duk wanda Allah ya jarabta da daya daga cikin wadan nan cututtuka, insha'Allah idan ya jarabta wan nan zaisami sauqi.


🧄 kanumfari.

🧄 tumeric.

🧄 garlic.

🧄 citta.


za'a tsaftace wadannan abubuwan a yayyankasu qananunqananu, Sai asami gorar swan din babba duka ajiqashi abashi kwana ukku kan a fara sha.


🤰🏽pregnant woman ba zasu shawan nan hadin ba, amma wadda ta sami miscarriage idan jininta yadaina duba komai ya dai daita zata sha domin zai wankemata mararta insha'Allah.


_note_


Idan munajin wata cuta ajiki muje mugani likita adubamu a tantance abinda yake damunmu  mudaina shan magani barkatai shima babbar matsala ce, Allah yabamu lafiya bakidayanmu 


Copyright BY: Sirrin rike miji

FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji

EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com

FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji

WhatsApp: ☏+2348037538596

Message Sirrin rike miji on WhatsApp. https://wa.me/+2348037538596

Post a Comment

Previous Post Next Post