Innalillahi Allah Yayiwa Jarumin Sojan Nigeria Rasu A Bakin Aiki Wajen Kare Kasar Sa.

Innalillahi Allah Yayiwa Jarumin Sojan Nigeria Rasu A Bakin Aiki Wajen Kare Kasar Sa.
Inna Lillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Allah Yayiwa Zakakurin Sojan Nigeria Ahmad Abubakar Tijjani Rasuwa A Bakin Aiki.
Yanzu Muke Samun Labarin rasuwar Dan Uwan Mu Kuma Abokin Mu Wanda Ajalinsa Ya Riskeshi Abakin Aikinsa.